SiyasaMatsalar yunwa da talauci a wasu kasashen AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar04/06/2017April 6, 2017Majalisar Dinkin Duniya ta koka dangane da bala'in yunwa da talauci a Afirka irin wanda ba a taba ganin irinsa ba tun bayan yakin duniya na biyu.https://p.dw.com/p/2aoGCTalla