1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsalar tsaro babban ƙalubale ne ga mahukuntan Najeriya

Ubale MusaMarch 13, 2014

Najeriya ta ce tana shirin sayo karin jiragen sama da ma motoci na zamani da nufin shawo kan matsalar dake barazanar yamutsa al'amura a sassa daban-daban na kasar.

https://p.dw.com/p/1BPIx