CinikiMatashi mai sana'ar rini a SakkwatoTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoCinikiMa'awiyya Abubakar Sadiq GAT06/03/2020June 3, 2020Wani matashi mai suna Umar Adamu a Jihar Sakkwaton Najeriya ya rungumi sana'a rinin tufafi domin daukar dawainiyar kansa bayan da ya kasa samun aiki daga gwamnati ko wani kamfani mai zaman kansa bayan kammala karatu a jami'ar Jihar ta Sakkwato. https://p.dw.com/p/3dDCvTalla