AMA
June 17, 2019Talla
A wannan makon shirin Amsoshin Takardunku ya duba matakan kare kai game da kamuwa da cutar masassarar cizon sauro musamman a lokacin da damina ta sauka a wasu kasashen Afirka. Wadanni hanyoyi ne takamata jama'a su bi don kiyaye kansu da iyali ga kamuwa da masassarar cizon sauro? Sai a saurari shirin don samun karin bayani.