1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Makomar tsaro a Tarayyar Najeriya

Ubale MusaDecember 8, 2014

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kaddamar da ranar bikin tunawa da tsofaffin sojojin kasar, a dai-dai lokacin da sababbin ke fama da kokarin shawo kan bacin sunan da ya kaisu ga yin dare cikin yakin ta'addancin kasar da ke cikin shekararsa ta biyar.

https://p.dw.com/p/1E0u5