1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Majalisar dattawan Najeriya ta ce kudin man fetir bai yi batan dabo ba

Uwais Abubakar IdrisJuly 11, 2014

Furucin 'yan majalisar dattawan Najeriya na cewa babu kudin man da ya bata ya janyo cece-kuce sosai daga al'ummomin kasar da ma masu fafutukar yaki da cin hanci da rashawa

https://p.dw.com/p/1CbOA