1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mace-macen yara a sansanin 'yan gudun hijira a Maiduguri

Adrian Kriesch, Uwaisu Idris / MNAMarch 3, 2016

Fiye da mutane dubu 200 ke zaune a sansanonin 'yan gudun hijira a jihar Borno. A bara yara kusan 450 suka mutu saboda cututtuka da rashin isasshen abinci a sansanonin 'yan gudun hijira karkashin kulawar gwamnatin jihar.

https://p.dw.com/p/1I66I