Lafiya
Lafiya Jari: Tasirin magungunan gargajiya
August 4, 2023Talla
Sana'ar sayar da magungunan gargajiya na cin karo da cikas sakamakon rashin kyakkyawan tsari, lamarin da ke sa hukumomin wasu kasashen Afirka ciki har da Najeriya yin yi fito-na-fita da masu magungunan gargajiya sakamakon rashin bin ka'idoji da ke haifar da matsalolin kiwon lafiya. Ba safai ne masu magugunan gargajiya ke bayyana sirrin hade-haden tsirrai da suke yi ba.