1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Shirin Lafiya Jari

Zainab Mohammed Abubakar LMJ
July 24, 2020

Ko kun san muhimmancin amfani da wasu sinadaran Vitamin kamar C da D da rawar da suke takawa wajen sarrafa abincin da muke ci? Ku saurari shirin Lafiya Jari.

https://p.dw.com/p/3fnpw