1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zagaye na biyu na zaben shugaban kasa a Laberiya

Abdourahamane Hassane
November 14, 2023

A Laberiya al'umma na kada kuri'a a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar da ake ganin George Waya zai iya samun nasara.

https://p.dw.com/p/4YlpJ
Hoto: John Wessels/AFP

Shugaban kasar mai ci  George Waya wanda tsohon kwararren dan wasan kwallon kafa, ne zai sake gogawa da  tsohon mataimakin shugaban kasa Joseph Boakai, wanda ya yi aiki a karkashin tsofuwar gwamnatin. Ellen Johnson-Sirleaf daga shekara ta 2006 zuwa 2018. A zagaye na farko dai kusan an yi kankan a zaben wanda da yar gajeriyar tarzara ce Weah ya wuce Boakai