1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Labarin Wasanni

Mouhamadou Awal Balarabe LMJ
April 20, 2020

Mai tsaron gidan Bayern Munich kuma kyaftin din kungiya Manuel Neuer ya nuna bacin ransa dangane da yadda manema labarai ke tsegunta inda aka kwana dangane da batun kwantiraginsa. Wannan da ma wasu na cikin shirin na Labarin Wasanni.

https://p.dw.com/p/3bAXZ