1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Labarai da shirin safe na 22 ga watan Mayu 2015

BabayoMay 22, 2015

'yan gudun hijiran Burundi na cikin mawuyacin hali daga chutar amai da gudawa, sannan ana shirin zabe a kasar Habasha, yayin da ake samun rashin tabbas kan wanda zai rantsra da gwamnan Jihar Rivers a Najeriya saboda rashin babban mai shari'a a jihar.

https://p.dw.com/p/1FU4C