1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Kwararar 'yan gudun hijirar Najeriya zuwa Diffa

April 15, 2021

Hare-haren Boko Haram sun tilastawa daruruwan mazauna garin Damasak na jihar Borno tserewa zuwa jamhuriyar Nijar da ke makwabtaka da Najeriya.

https://p.dw.com/p/3s59E