1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kwanaki 150 da sace 'yan matan Chibok

September 11, 2014

A wannan Alhamis din (11.09.2014) aka cika kwanaki 150 da sace 'yan matan Chibok a Najeriya. Kan haka ne kungiyar da ke neman a sako su ta gudanar da zanga-zanga.

https://p.dw.com/p/1DB25