1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabani gabanin mika mulki a Najeriya

Ubale MusaMay 8, 2015

Sama da makwanni biyu ke nan da aka shirya fara zama tsakanin kwamitin mika mulki ga zababbiyar gwanati da kuma na karbar mulkin a Najeriya, sai dai har yanzu sun gaza hada Kai waje guda domin samo matsaya.

https://p.dw.com/p/1FN7C