1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW Hausa na safiyar Asabar 18 ga watan Yuli 2015

Lateefa Mustapha Ja'afarJuly 18, 2015

A cikin shirin bayan kun saurari Labaran Duniya, inda a ciki za ku ji cewa Iran ta ce tana nan a kan bakanta na yin adawa da manufofin Amirka a yankin Gabas ta Tsakiya, za kuma mu kawo muku shirin Afirka a Mako.

https://p.dw.com/p/1G0v8