1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Katse waya na illata dalibai a Katsina

October 4, 2021

Katse layukan waya da gwamnatocin jihohin Arewa maso yammacin Najeriya suka yi don magance matsalar tsaro ya kawo tarnaki ga karatun dalibai a wadannan jihohin ciki har da Katsina, Kamar yadda za ku kalla a wannan bidiyo da wakilinmu Yusuf Ibrahim Jargaba ya hada mana bayan da ya ziyarci Jami'ar gwamnatin tarayya da ke Dutsinma.

https://p.dw.com/p/41F0z