1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karuwar hare-hare a yankin Arewa maso gabashin Najeriya

Gazali Abdou Tasawa
June 4, 2020

Harkokin tsaro na kara tabarbarewa a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya inda mayakan Boko haram ke zafafa hare-haren da su ke kaiwa a sassan jihar Borno tare kame mutane su yi garkuwa da su.

https://p.dw.com/p/3dHBf