1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karancin man fetur ya janyo cece-kuce a Najeriya

Ubale MusaMarch 4, 2015

Manyan jam'iyyun kasar biyu sun koma ga siyasa da matsalar karancin man da ta mamaye kasar a halin yanzu, suna zargin juna da alhakin haddasa matsalar.

https://p.dw.com/p/1EkUQ