1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jonathan ya gargadi yan majalia game da neman tsige shi

Uwais(HON) InternetDecember 4, 2014

A Najeriya yunkurin tsige shugaban kasa da majalisar dokokin kasar ke yi na kara daukar sabon salo inda fadar shugaban Najeriya ta gargadi yan majalisar da su yi watsi da batun, tare da samun martani daga sassan kasar.

https://p.dw.com/p/1DzNz