SiyasaThailand
Jirgin Singapore Airlines ya yi saukar gaggawa a Bangkok
May 22, 2024Talla
FasinjanJirgin samfarin SQ321 sun gamu da mummunan tashin hankali a kololuwar sarararin samaniyar kasar Myanmar inda jirgin ya rika yin tanga-tangal. A cewar wani fasinja, mutane dake zaune a kujerun baya, sun gangaro gaba,a tsiyace suna buguwa da juna, da yawa dai sun jikkata har mutum daya ya mutu. yayin da aka kwantar da wasu mutanen 20 a asibiti. Hotunan da aka dauka a cikin jirgin,samfarin Boeing kirar, Amurka ya nuna jakukukan kaya da kwalabe da abinci da ke rataye saman rufin jirgin duk sun zubo kasa.