1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

IPOB na neman hana ruwa gudu a zaben Anambra

October 26, 2021

Kasa da tsawon makonni biyu kafin a gudanar da shi, bisa dukkan alamu makomar zaben gwamnan jihar Anambra na shirin zaman zakaran gwajin dafi ga tarrayar Najeriya da ke fuskantar zabukan kasar cikin halin rudu.

https://p.dw.com/p/42DIO