SiyasaIITA: Shekaru 50 na tallafawa aikin noma a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMansur Bala Bello07/24/2017July 24, 2017Cibiyar IITA da ke gudanar da bincike da kuma habaka aiyyukan noma ta cika shekaru 50 ta na gudanar da aikinta a tarayyar Najeriya. Cibiyar ta tallafa wajen ciyar da harkokin noma gaba a bangarori daban-daban a Najeriya.https://p.dw.com/p/2h3qqTalla