1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

COVID-19: Akwai sauran aiki a Najeriya

March 25, 2020

Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Human Rights Watch, ta ce mahukuntan Najeriya sun gaza awajen samar da isassun likitoci da ma wuraraen gwajin annobar cutar Coronavirus a kasar.

https://p.dw.com/p/3a1Ty