1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arzikiAfirka

Hira da Alhaji Aliko Dangote

September 5, 2024

Shugaban gamayyar kamfanonin Dangote, ya ce matatarsu ta tanadi wadataccen man fetur da disel da kuma kanazir da zai ishi al’ummar Najeriya, sai dai ya ce da wuya a samu saukin farashin fetur saboda ba su ke da alhakin kayyade farashi ba.

https://p.dw.com/p/4kJEM