1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Himma dai Matasa: 26.01.2022

Binta Aliyu Zurmi LMJ
January 26, 2022

A kasashen Afirka, sannu a hankali matasa na rungumar sana'o'in hannu domin su dogara da kansu. A wasu lokutan ma, matasan kan yi kirkire-kirkire.

https://p.dw.com/p/4682H