Turai na fuskantar karuwar hare-hare
March 24, 2016Talla
Kasashen Turai sun nemi kara hada kai tsakanin hukumomin tsaro a kokarin kawo karshen ayyukan tarzoma da suka zama ruwan dare a kasashen nahiyar, musamman bayan hare-haren da suka auku baya-bayan nan a kasashen Faransa da Beljiyam.