1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Gaskiyar Magana: Karin farashin man fetur a Najeriya

Binta Aliyu Zurmi
July 21, 2023

Shirin wannan lokaci ya tattauna ne kan karuwar farashin man fetur a Najeriya, inda aka ga karin kudin mai sau biyu a cikin tsukin makwanni takwas. Mun gayyato masanin tattalin arziki a Najeriya, Dr. Usman Dan Garba inda muka tattauna tasirin wannan karin a kan al'ummar kasar.

https://p.dw.com/p/4UEBD