1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Najeriya: Guguwar siyasa ta kankama

Abdoulaye Mamane Amadou AMA
May 12, 2022

A yayin da ake shirye-shiryen manyan zabukan 2023 a Najeriya, jam'iyyun siyasa sun kada guguwar siyasa ta hanyar siyar da tikitin shiga takara a jam'iyyu dabam-daban.

https://p.dw.com/p/4BDfd
Cartoon - Nigeria Politik