1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fargabar yaduwar sabon nau'in corona a Najeriya

July 22, 2021

Nijeriya ta samu karuwar alkaluman wadanda suka kamu da corona a cikin mako guda a yayin da kasar ke fuskantar barazanar yaduwar sabon nau'in Delta.

https://p.dw.com/p/3xtVF