1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Fargabar tsaro ga manoma a Najeriya

September 12, 2022

Yayin da damuna ta yi nisa, manoma a yankin arewa maso gabashin Najeriya na baya a harkar noma saboda barazanar tsaro. Bayan wannan ma akwai batun tsadar kayayyakin noma da ke hana manoma da dama zuwa gonakin nasu. Ammam hukumomi na cewa suna bakin kokarinsu, wajen tabbatar da tsaro da kuma bayar da tallafi ga manoman.

https://p.dw.com/p/4Gka4