1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kasashen duniya sun fara mayar da martani kan Iran da Amirka

Abdourahamane HassaneSeptember 16, 2019

Bayan da 'yan tawayen Houthis na Yemen masu samun goyon bayan Iran suka kai jerin hare-hare kan matatar man fetir din Saudiyya mafi girma ana cike da fargabar samun tashin hankali tsakanin Iran da Amirka

https://p.dw.com/p/3PgJG