1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

FAO: Matsalar yunwa ta karu a duniya

Salissou Boukari
October 12, 2017

Hukumar kula da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya FAO ta sanar cewa rikice-rikicen yaki da matsalar sauyin yanayi ya mayar da hannun agogo baya a kokarin da ake yi na kawar da yunwa daga doron kasa.

https://p.dw.com/p/2ljzW