1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Darasin Rayuwa

Abdoulaye Mamane Amadou MA
August 13, 2021

Rayuwar 'yan fansho bayan kammala aikin gwamnati, ta kasance wata gagarumar matsala ga wadanda ke yin ta. Wannan kuwa ba ya rasa nasaba ne da rashin biyan su hakkokinsu bayan sun yi wa kasa hidima tsawon shekaru, kamar yadda cikin dokokin kasa.

https://p.dw.com/p/3yx4L