Kasashen Afirka na kokarin bude mutane inda hasashen jama'a za su fara biyan kudin mota da tsada madamar za a rinka barin tazara a motocin haya don kare kai daga coronavirus. Kuma ma'aikata a harkar sufuri sai sun yi da gaske kafin iya mantawa da zaman dirshen na coronavirus.