1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Darasin Rayuwa:25.12.2024

December 27, 2024

A wannan mako shirin zai duba rayuwar mutanen da ke biyan kudaden fansa a Najeriya da kuma yadda rayuwarsu ke kasancewa bayan sun biya kudaden.

https://p.dw.com/p/4od3h
Hoto: AP/picture alliance

Biyan kudin fansar dai na da sarkakiya, kasancewar wasu sun ci gaba da kasancewa a kogin nadama duk da biyan kudin fansar da suka yi na kubutar da yan uwan da abokanan arziki. Daga kasa za a iya sauraran sauti.