1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

October 21, 2020

Daya daga cikin bangarrorin da annobar cutar coronavirus da duniya ke fama da ita ta shafa, shi ne bangaren ilimi. Wannan matsala dai ba dalibai kawai ta shafa ba a wasu kasashen nahiyar Afirka, har ma da malamai musamman ma wadanda ke aiki a makarantu masu zaman kansu.

https://p.dw.com/p/3kFj8