1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

Abdoulaye Mamane Amadou LMJ
September 11, 2020

Mabarata da almajirai suna daga cikin mutanen da annobar cutar corona ta fi yiwa illa, sai dai ba a cika jin duriyarsu ba. Shirin na wannan lokaci ya yi nazari kan yadda ta kasance wa wadannan mabukata a lokacin da ake tsaka da dokar kulle.

https://p.dw.com/p/3iIRf