1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Darasin Rayuwa: 05.12.2023

Abdullahi Maidawa Kurgwi AH
December 8, 2023

Ana ci gaba da fuskantar zamba da sata a bangaren bankunan Najeriya inda kwastomomi ke asarar kudade da dama saboda damfarar

https://p.dw.com/p/4ZwuT
Hoto: Ubale Musa/DW

A Najeriya, jama'a na nuna damuwa kan asarar kudaden da suke yi a bankunan kasar ta hanyar damfara. Albarkacin shirin Darasin Rayuwa ya duba wannan batu da ke daukar hankalin jama'a a Najeriya.Daga kasa za a yi sauraran sauti