Dandalin Matasa: 23.11.2023
November 30, 2023Talla
Hausawa ke cewa '' mutuwa rigar kowa'' a ranar Litinin 20 ga watan Novemba 2023 ne kwatsam aka samu labarin rasuwar Aminu S Bono daya daga cikin daraktoci a masana'antar Kannywood. Muturwar daraktan ta girgiza wannan masana'antar Fina-finai da wakoki ta Arewacin Najeriya da ma masoyanta.Shirin Dandalin Matasa ya duba rayuwar marigayin. Daga kasa za a iya sauran sautin shirin.