1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dalilan dage zaben Najeriya

Uwais (HON)February 16, 2019

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyana dalilai na jinkirin isowar kayan zabe da sauya katunan jefa kuri’a da suka kone a matsayin dalilan da suka sanya dage zaben Najeriya.

https://p.dw.com/p/3DWQu