1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lajiya Jari: 07.11.2023

November 10, 2023

Cutar zazzabin cizon sauro na daga cikin cututtukan da ke yawan damu yara kanana a Najeriya.

https://p.dw.com/p/4YfsY
Hoto: picture alliance/dpa

Alkaluma na nuna cewar kashi 25% na mutuwar yara ‘yan kasa da shekara daya da kuma kashi 11% na mace-macen mata masu juna biyu ana danganta su da zazzabin cizon sauro a Najeriya.