1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bukukuwan Kirsimeti sun kankama a Afirka

Gazali Abdou Tasawa
December 24, 2019

Al'ummar Kiristoci a kasashen Afirka da dama na gudanar da bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara, inda shirye-shiyen suka kasance a a cikin yanayi dabam-dabam da suka hada da rashin tsaro.

https://p.dw.com/p/3VIaH