SiyasaBuhari ya sha alwashin gano 'yan matan DapchiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa (YB)03/14/2018March 14, 2018A bisa alamu na kulawa a rikicin satar 'yan mata 'yan makarantar Dapchi, shugaban tarrayar Najeriya Muhammadu Buhari ya share wunin Larabawa yana ganawa da sarakuna da malaman addinai da sauran dattawa a jihar Yobe. https://p.dw.com/p/2uKqfTalla