1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Baraka a kungiyar kwadagon Najeriya ta NLC

Uwais Abubakar IdrisMay 17, 2016

Wani bangare na kungiyar kwadagon Najeriya wato NLC ya bayyana cewa bai zai shiga yajin aikin da uwar kungiyar ta kira ba kan karin kudin mai, batun da ke nuna irin barakar da ke akwai a kungiyar.

https://p.dw.com/p/1IpBh