SiyasaJamusBa za a biya malaman jami'o'i albashin kwanakin yajin aiki baTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaJamusUbale Musa AMA(AS)08/22/2022August 22, 2022Gwamnatin Najeriya ta ce tana kan bakanta game da matsayin da ta dauka na kin biyan malaman jami'o'i albashinsu saboda yajin aikin da suke yi, in ji Ministan ilimin Najeriya Adamu Adamu.https://p.dw.com/p/4FrvuTalla