1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

APC : "Ya kamata kwararru su binciki kudin yaki da Boko Haram"

Ubale Musa daga AbujaNovember 13, 2014

Jamiyyar adawar ta ce labari irin na kanzo na kurege ne shugaban Najeriya ya ke fadi cewa ya yi nisa a kokari na kai kasar tudun muntsira.

https://p.dw.com/p/1DmSX