1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An ceto kasar noma da inganta muhalli a jihar Kano

August 22, 2022

Shirin nan na hadin gwiwa tsakanin gwamnatin Kano da Bankin Duniya na magance matsalar zaizayar kasa da cikewar madatsun ruwa ya yi nasarar farfado da kasar noma da ta muhallin bil Adama a kananan hukumomi hudu na jihar Kano da ke arewacin Najeriya.

https://p.dw.com/p/4FsrU