1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An bayyana sunaye wanda Buhari zai nada ministoci

Uwais Abubakar IdrisOctober 6, 2015

Shugaban majalisar datawan Najeriya Bukola Saraki ya karanta sunayen mutane 21 da shugaban kasa ya ke son a nada mukamin minoistoci, batun da ya kawo karshen dogon jiran da al'ummar kasar suka yi.

https://p.dw.com/p/1GjYG