1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tarihi

Shirin Amsoshin Takardunku

Aliyu Abdullahi Imam LMJ
September 28, 2020

Shirin na wannan lokaci kacokam ya yi nazari ne dangane da tarihin marigayi mai martaba sarkin Zazzau da ke jihar Kaduna a Najeriya, wato Alhaji Dakta Shehu Idris wanda ya rasu a ranar Lahadi 20 ga wannan wata na Satumba da muke ciki.

https://p.dw.com/p/3j5Na